Jam’iyyar NDC a Jihar Borno ta kori ɗan takararta na Majalisar Dokokin jihar, Mohammed Bunu, bisa zargin yaƙin neman zaɓen ...
Shugaba Lula ya sake lashe zaben shugaban kasar Brazil a karo na hudu bayan ya doke Flávio Bolsonaro, wanda ya ki amincewa da ...
NDC ta kafa kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban kasa mai mambobi 155. Henry Seriake Dickson da Babachir Lawal na cikin manyan ...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce dole ne ya dakatar da kashe shugabannin Jamhuriyar Musulunci ta Iran domin sanin waɗanda ...
NCDC ta amince da biyan N100,000 ga kowane mutum mako-mako domin tallafa wa waɗanda aka killace yayin da Najeriya ke ƙoƙarin dakile yaɗuwar Ebola a Abuja.
Ana zargin wata ’yar Afirka ta Kudu da safarar hodar iblis mai nauyin kilogram 36.65 a filin jirgin saman Legas, yayin da ...
Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ya ce ’yan Najeriya na son Tinubu, yana mai kira gare su su yi watsi da sukar ’yan ...
Dubban Isra’ilawa sun gudanar da zanga-zanga kan gwamnatin Netanyahu, inda suka bukaci kafa kwamitin bincike kan harin Hamas ...