Shugaban kasa, Bola Tinubu ya roƙi ’yan Najeriya su sake zaɓensa a 2027, yana alƙawarin wadata. Uba Sani da Yari sun ce Arewa ...
Tsohon shugaban NAHCON, Abdullahi Saleh Pakistan, ya ce ayyukan sama da Naira tiriliyan tara a Kano da ingantuwar tsaro sun ...
Kashim Shettima ya bukaci al’ummar Arewa su goyi bayan sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu a 2027, yana mai cewa shugaban ya ...
Yan bindiga sun kashe dakarun rundunar sa-kai ta JTF bakwai tare da yin garkuwa da mazauna garin Kaura Namoda 38 a wani harin ...
Jam’iyyar ADC reshen Jihar Zamfara ta yi alhinin rasuwar fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Abubakar Aliyu Fari, wanda ya ...
Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce ’yan Najeriya sun bayyana matsayarsu a sarari kuma cikin murya ɗaya cewa za su goyi bayan sake zaɓen Tinubu.
Mamba a Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba na jam'iyyar APC, Musa Illiyasu Kwankwaso, ya jaddda goyon bayan Arewa maso Yamma ga Shugaba Bola Tinubu.
‘Yan Facebook sun yi watsa-watsa da Sheikh Jalo Jalingo da ya zargi sarki da fito-na-fito. Da ya yi kokarin taba sarakuna, ...
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi gargaɗi cewa matakin da gwamnati ta ɗauka na buɗe kasuwarta don shigo da kayan abinci ...
Kwamitin kamfen APC ta zargi Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC da shirin amfani da bidiyoyin bogi da takardun ƙarya domin ɓata ...
Mutum ɗaya ya mutu, wasu uku sun jikkata bayan ’yan daba sun kai hari ayarin ɗan takarar NDC, Rollins Offia-Nwali, a jihar ...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba katafaren kamfanin harkokin kuɗi na duniya, JPMorgan, amincewar farko ta kafa sabon bankin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results