Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya tuna yadda Bola Tinubu ya taimaka wa Atiku Abubakar da Nuhu Ribadu da Muhammadu ...
Yan bindiga sun kashe dakarun rundunar sa-kai ta JTF bakwai tare da yin garkuwa da mazauna garin Kaura Namoda 38 a wani harin ...
Jam’iyyar ADC reshen Jihar Zamfara ta yi alhinin rasuwar fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Abubakar Aliyu Fari, wanda ya ...
Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce ’yan Najeriya sun bayyana matsayarsu a sarari kuma cikin murya ɗaya cewa za su goyi bayan sake zaɓen Tinubu.
Mamba a Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba na jam'iyyar APC, Musa Illiyasu Kwankwaso, ya jaddda goyon bayan Arewa maso Yamma ga Shugaba Bola Tinubu.
Isa Ali Pantami ya gode wa magoya bayansa, ya bukace su da kada su karaya saboda izgili, tare da yin zargin an shirya makirci ...
‘Yan Facebook sun yi watsa-watsa da Sheikh Jalo Jalingo da ya zargi sarki da fito-na-fito. Da ya yi kokarin taba sarakuna, ...
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi gargaɗi cewa matakin da gwamnati ta ɗauka na buɗe kasuwarta don shigo da kayan abinci ...
Kwamitin kamfen APC ta zargi Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC da shirin amfani da bidiyoyin bogi da takardun ƙarya domin ɓata ...
Mutum ɗaya ya mutu, wasu uku sun jikkata bayan ’yan daba sun kai hari ayarin ɗan takarar NDC, Rollins Offia-Nwali, a jihar ...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba katafaren kamfanin harkokin kuɗi na duniya, JPMorgan, amincewar farko ta kafa sabon bankin ...
Majalisun jihohi 24 sun yarda a samar da ‘yan sanda na musamman a karkashin ikon jiha. Jihohi 12, ciki har da Kano, Bauchi da ...