Jam’iyyar ADC reshen Jihar Zamfara ta yi alhinin rasuwar fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Abubakar Aliyu Fari, wanda ya ...
Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce ’yan Najeriya sun bayyana matsayarsu a sarari kuma cikin murya ɗaya cewa za su goyi bayan sake zaɓen Tinubu.
Mamba a Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba na jam'iyyar APC, Musa Illiyasu Kwankwaso, ya jaddda goyon bayan Arewa maso Yamma ga Shugaba Bola Tinubu.
Kwamitin kamfen APC ta zargi Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC da shirin amfani da bidiyoyin bogi da takardun ƙarya domin ɓata ...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba katafaren kamfanin harkokin kuɗi na duniya, JPMorgan, amincewar farko ta kafa sabon bankin ...
Mutum ɗaya ya mutu, wasu uku sun jikkata bayan ’yan daba sun kai hari ayarin ɗan takarar NDC, Rollins Offia-Nwali, a jihar ...
Shugaba Bola Tinubu ya zargi jam’iyyun adawa da haddasa yunwa da talauci a Najeriya, tare da kare cire tallafin man fetur a kaddamar da yakin neman zabensa a Kaduna.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results