Jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM), mai mulki a Jihar Bauchi, ta shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya da ke Bauchi, ...
Ministan Tsaro kuma tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya jagoranci sauya sheƙar ƴan majalisar dokokin Jihar ...
Dakarun Haɗin Gwiwa na Operation Haɗin Kai sun kashe aƙalla mayakan ƙungiyar ta’addanci ta ISWAP 103, tare da lalata manyan ...
Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani jami’in Hukumar Tsaron Daji ta Ƙasa (NFSS) mai suna Lawrence Cletus ɗan shekara ...
Saudiyya ta ɗage babban taronta na zuba jari, wanda aka fi sani da “Future Investment Initiative (FII)” ko “Davos in the Desert”, daga watan Oktoba na ...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Bauchi na Jam’iyyar NDC a zaɓen 2027, Barista Ibrahim Muhammad Kashim, ya fice daga jam’iyyar.
Ma’aikatan Lafiya ta Jihar Katsina (Assembly of Health Care Professionals) ta dakatar da yajin aikin gargaɗi na kwanaki ...
Matakin na iya buɗe ƙofa ga ƙarin haɗin gwiwar tsaro tsakanin Masar da Saudiyya, waɗanda ke da dangantakar siyasa da tattalin ...
Dakarun Sojojin Nijeriya sun kashe wasu mutane biyu da ake zargi da garkuwa da mutane, sun ceto wani mutum da aka sace, ...
Paris Saint-Germain (PSG) ta tabbatar da cewa za a yi wa kyaftin ɗin Super Falcons ta Nijeriya, Rasheedat Ajibade, tiyata ...
Magidanci Ahmed Abubakar Zakka tare da matarsa da jaririyarsu mai watanni shida a duniya mai suna Fatima, sun kuɓuta daga ...
Saura kasa da shekara guda a bude gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen Afirka karo na 6 na shekarar 2027. Masu karbar bak ...