Matakin na iya buɗe ƙofa ga ƙarin haɗin gwiwar tsaro tsakanin Masar da Saudiyya, waɗanda ke da dangantakar siyasa da tattalin ...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Bauchi na Jam’iyyar NDC a zaɓen 2027, Barista Ibrahim Muhammad Kashim, ya fice daga jam’iyyar.
Ma’aikatan Lafiya ta Jihar Katsina (Assembly of Health Care Professionals) ta dakatar da yajin aikin gargaɗi na kwanaki ...
Dakarun Sojojin Nijeriya sun kashe wasu mutane biyu da ake zargi da garkuwa da mutane, sun ceto wani mutum da aka sace, ...
Paris Saint-Germain (PSG) ta tabbatar da cewa za a yi wa kyaftin ɗin Super Falcons ta Nijeriya, Rasheedat Ajibade, tiyata ...
Magidanci Ahmed Abubakar Zakka tare da matarsa da jaririyarsu mai watanni shida a duniya mai suna Fatima, sun kuɓuta daga ...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya sake naɗa Dokta Bala Bila a matsayin kwamishinan ƙasa na Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa ...
Muhammad Wani jigo a jam’iyyar APC, Yusuf Dingyadi, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu aƙalla ...
Saura kasa da shekara guda a bude gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen Afirka karo na 6 na shekarar 2027. Masu karbar bak ...
Tsohon hadimin Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya shiga tattaunawa a kafafen sada zumunta bayan yadda ya yi ...
Canton Fair Ya Zuba Sabon Kuzari Ga Ci Gaba Da Wadata Na Duniya Asibitin Jirgin Ruwan Sojin Sin Na “Auspicious Ark” Ya Isa ...
A nasa jawabin yayin ƙaddamar da kwamitin a Abuja, Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya bayyana cewa yana ganin alamun ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results